Labaran Nigeria Da Hausaufgaben

Aug 22, 2017. #Repost @bbchausa with @repostapp ・・・ #Mata100 Zainab Bulkachuwa ita ce macen farko da ta rike mukamin shugabar kotun daukaka kara ta Najeriya. Kuma ta bai wa 'yan uwanta mata shawara don samun ci gaba a rayuwa. Za ku iya karanta cikakken labarin mai shari'a wadda ta kasance kallabi . Yan Nigeria sun yi zanga-zanga kan 'sayar da bayi' a Libya. Wasu 'yan Najeriya sun gudanar da zanga-zanga a gaban ofishin jakadancin Libya da ke birnin Abuja domin nuna bacin ransu game da tozartawar da ake yi wa bakaken fata ciki har da 'yan Najeriya a kasar Libya. 30 Nuwamba 2017. 'Yan Nigeria sun yi . Ziyarci shafin BBC Hausa domin samun rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya da Nijar da ma sauran sassan duniya baki daya.